-
Ziyarar Mataimakin Shugaban Ƙasar Iran A Haramin Sayyidah Fatima Masuma (AS) A Qum + Hotuna
Taro na huɗu na Majalisar Ziyara ta Ƙasa, wanda aka mayar da hankali a kai ga "Daidaita ababen more rayuwa na ziyara da inganta ayyuka ga maziyarta daga ciki da wajen ƙasa"
-
IAEA Ta Amince Da Ƙudurin Da Ƙasashen Yamma Suka Gabatar Kan Iran A Zauren Hukumar
An amince da ƙudurin da Amurka da wasu ƙasashen Turai uku suka gabatar kan shirin nukiliyar zaman lafiya na ƙasar Irna, a taron Hukumar Gwamnonin Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA).
-
An Gudanar Da Taron hadin Kai Da Mauludin Annabi (SAWA) A Myanmar + Hotuna
An gudanar da taron "Hadin Kai Karo na Uku" wadda Cibiyar Bincike da Horar da Musulmin Shi'a ta Myanmar ta shirya.
-
IRGC: Sun Kama Wani Jirgin Ruwan Amurka Na Zamani Na Ƙarƙashin Ruwa A Mashigar Hormuz
Sojojin Ruwa na Rundunar Tsaro ta Juyin Juya Hali (IRGC) sun bayyana cewa sun kama wani jirgin ruwa maras matuki na Amurka na zamani a kusa da mashigar Hormuz, a wani aiki na leken asiri da soji mai sarkakiya.
-
Iran: Ta Kai Hari Kan Manyan Jiragen Ruwa Na Amurka 12, Da Su Kai Kokarin Wucewa Ta Mashigar Hormuz + Bidiyo
Rundunar Tsaro ta Juyin Juya Halin Musulunci ta kai hari kan manyan jiragen ruwa na Amurka 2 na dakon jiragen yaki, jiragen dakon mai 8, da jiragen ruwa 10 na da kon kaya da su kai kokarin wucewa ta yankin da aka haramta a mashigar Hormuz.