-
China Za Ta Sayi Mai Daga Iran Maimakon Venezuela
Bayan Amurka ta sace shugaban Venezuela, 'yan kasuwar mai da masu sharhi sun ce matatun mai masu zaman kansu na China za su shigo da mai mai yawa daga Iran a madadin haka, tunda jigilar mai daga Venezuela ya zama ba zai yiwu ba.
-
Al Jazeera: Tehran Ba Caracas Ba Ce! Yunkurin Trump Na Sauya Gwamnati A Iran Ya Gagara
Kasancewar tana da babbar rundunar soja, wuri mai wahalarwa na yanki da kuma gogewar shiga cikin takunkumi da matsin lamba na shekaru arba'in, hakan ya sa sauyin gwamnati a Iran ya zama ba zai yiwu ba.
-
Trump Zai Yanke Qudirin Kan Man Fetur Na Venezuela Ranar Juma'a
Trump zai yanke shawara kan man fetur na Venezuela ranar Juma'a a gaban manyan jami'an manyan kamfanonin mai.
-
Amurka Ta Dakatar Da Manyan Jiragen Ruwa Guda Biyu A Rana Daya
Rundunar Sotcom ta rundunar sojin Amurka ta sanar a wani sako a shafin sada zumunta na X cewa Amurka ta kwace jirgin ruwan mai suna Sophia (M/T Sophia).
-
Lebnon: Dole Ne A Wargaza Hizbullah
Ministan Harkokin Wajen Lebanon: Sojoji Na Iya Fuskantar Hizbullah Da Karfin Tuwo
Ministan Harkokin Waje Youssef Raji ya bayyana cewa "batun kwance damarar Hizbullah shine babban abin da gwamnati ta sa a gaba’ sojojin Lebanon suna da cikakken ikon fuskantar Hizbullah ta hanyar soja idan ya zama dole."
-
Isra’ila Ta Kai Hari Kudancin Lebonan
Gwamnatin Isra'ila ta kai hari kan wata mota a wajen birnin Joya, kudancin Lebanon, inda ta yi sanadin shahadar mutum daya da raunata wani dayan.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Tunawa Da Haihuwar Yesu Almasihu (SAW) A Jami'ar Ahlul Bayt Ta Duniya
Taron Mauludin Yesu Almasihu (SAW) A Jami'ar Ahlul Bayt Ta Duniya