-
Labarai Cikin Hotuna | Shekh Zakzaky H Ya Gana Da Manyan Malamai A Abuja
Yunƙurin haɗin Kan Malaman addinin Musulunci, Prof. Ibraheem Maqari da tawagarshi sun ziyarci Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) jiya Lahadi a gidansa dake Abuja. Bayan gabatar da jawabai da shawarwari akan muhimmancin haɗin kai da kusantar juna tsakanin malaman addini, Jagora (H) ya ƙarfafi wannan ƙoƙari sannan yayi fatan alkhairi da samun nasara. Szakzakyoffice 02/11/2025
-
Sheikh Zakzaky: Isra'ila Na Amfani Da Matakin Tsagaita Wuta Ne A Matsayin Yaudara Kawai
Sheikh Ibrahim Zakzaky, shugaban Harkar Musulunci a Najeriya, ya soki gwamnatin Isra'ila saboda daukar yarjejeniyar tsagaita wuta a matsayin mara ma'ana, yana mai tabbatar da cewa ba za ta taba aiwatar da yarjejeniyar zaman lafiya da Lebanon ko Gaza ba.
-
Jami'in IRGC Ya Yi Shahada A Harin Ta'addanci A Sistan Da Baluchestan
Wani sojan rundunar kare juyin juya halin Musulunci (IRGC) ya yi Shahada a wani harin ta'addanci a lardin Sistan da Baluchestan da ke kudu maso gabashin Iran.
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Lullube Haramin Sayyidah Ma’asumah As Da Bakaken Banoni A Lokacin Shahadar Sayyidah Fadimah As
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Lullube Haramin Sayyidah Ma’asumah As Da Bakaken Banoni A Lokacin Shahadar Sayyidah Fadimah As
-
Pakistan Ta Kori 'Yan Gudun Hijira Sama Da 15,000 Na Afghanistan
A cewar jami'an Afghanistan, Pakistan ta kori 'yan gudun hijira sama da 15,000 na Afghanistan ta hanyoyin kan iyaka guda uku.
-
Kungiyoyin Falasdinawa Sun Yi Alƙawarin Yin Tsayin Daka Har Sai An 'Yantar Da Yankunan Da Aka Mamaye.
A ranar 2 ga Nuwamba, 1977, Sakataren Harkokin Wajen Burtaniya na wancan lokacin, Arthur James Balfour, ya fitar da Sanarwar Balfour a cikin wata wasiƙa zuwa ga Lord Rothschild, shugaban ƙungiyar Zionist ta duniya, inda ya bayyana goyon bayan Birtaniya ga kafa Isra'ila a ƙasar Falasdinu.
-
Girgizar Ƙasa Mai Girman Maki 5.6 Ta Girgiza Kabul Da Arewacin Afghanistan
Wata girgizar ƙasa mai ƙarfi da ta kai maki 5.6 a ma'aunin Richter ta girgiza Kabul da wasu lardunan arewacin Afghanistan. Babu wani rahoto game da asarar rayuka ko kuma yiwuwar barna zuwa yanzu.