-
Hizbullah: Mutane Su Ne Ginshiƙin Yaƙin Gwagwarmaya... Babu Wani Ɗaukaka Ga Yankin Sai Ta Hanyar Gwagwarmaya
Babu wani daukaka a yankin sai ta hanyar gwagwarmaya, zabin ayi gwagwarmaya shine zabi na dole don kare kasa da mutane da kuma tabbatar da mutuncin kasa ga tsatso masu zuwa.
-
PKK Ta Bukaci Turkiyya Ta Janye Daga Iraki Da Siriya
Wani mai magana da yawun PKK ya jaddada cewa dole ne Turkiyya ta janye daga arewacin Iraki da Siriya domin a mayar da martani ga ficewar PKK daga wannan kasar.
-
Lebanon: Mabuɗin Zaman Lafiyar Lebanon Ba Shine Miƙa Wuya Ga Sharuɗɗan Isra’ila Ba
Shugaban ƙungiyar goyon baya ga Gwagwarmaya a majalisar dokokin Lebanon ya ce: "Mabuɗin tsaron Lebanon da kwanciyar hankalinta ba ya dogara ne akan miƙa wuya ga sharuɗɗan abokan gaba ba, sai dai ya dogara ne da a tilasta masa mutunta alƙawarinsa da kuma daina kai hare-harensa ta hanyar da ta dace".
-
Hizbullah: Gudanar Da Gwagwarmaya Abu Ne Gamayya
Sheikh Qassem ya fayyace cewa labaran da suka shafi jagorancin Iran na yaƙin ba daidai ba ne, yana mai jaddada cewa duk nasarorin da aka samu a "Ulil-Bas" sakamakon ƙoƙarin haɗin gwiwa na Hezbullah ne da kuma ci gaba da sadarwa tsakanin shugabannin siyasa da na soja na kungiyar.
-
Sheikh Naim Qassem: Mun Shirya Kare Kanmu Domin Bada Kariya Ba Za Mu Bar Makiya Su Ketara Ba
Babban Sakataren Kungiyar Hizbullah, Sheikh Naim Qassem, ya tabbatar a wata hira da ya yi da gidan talabijin na Al-Manar cewa Hizbullah tana wakiltar wani aiki mai mahimmanci ne wanda aka gina bisa hangen nesa mai haske don magance matsalolin 'yan kasa da kuma mayar da martani ga kalubalen da suke fuskanta, na zamantakewa ne ko na tattalin arziki ko na ilimi, ko kuma na alaka da ta’addanci da kwacewurare. Ya jaddada cewa Kungiyar tana daukar matsayi bayyanannu wajen fuskantar duk wani kalubale da ya shafi hakkoki da batutuwa na asali.