-
Al-Jubouri: Amurka Ta Tanadi 'Yan Kungiyar ISIS 11,000 A Syria Domin Kai Hari Iraki
Wani dan Majalisar Wakilan kasar Iraki ya bayyana cewa: Amurka ta ajiye 'yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish su 11,000 a kasar Siriya domin su yi amfani da su a kan Iraki a nan gaba.
-
Labarai Cikin Hotuna | Kasuwanni Gaza Sun Dawo Aiki Bayan Tsagaita Wuta
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: Bayan aiwatar da yarjejeniyar tsagaita bude wuta da kuma janyewar sojojin yahudawan sahyuniya, kasuwannin yankin Al-Jalaa da ke cikin birnin Gaza sun dawo da cigaba da ayyukansu, inda suka shaida yadda mutane ke kaiwa da komowa. ‘Yan kasar Falasdinu, wadanda aka hana su shiga kasuwanni na tsawon lokaci saboda hare-haren sojin Isra’ila, yanzu sun koma saye da sayarwa da samar da muhimman kayayyaki don biyan bukatunsu na yau da kullun tare da bude wadannan cibiyoyin kasuwanci.
-
Mummunan Fashewar Bam A Khartoum, Babban Birnin Sudan
A yayin da ake shirye-shiryen sake bude filin tashi da saukar jiragen sama na Khartoum, babban birnin kasar Sudan, an samu wasu munanan fashe-fashe sakamakon hare-haren da jiragen yaki marasa matuka suka haddasa.
-
Hotunan Zanga-Zangar Kin Jinin Trump A Jihar Arizona Ta Amurka
Hakan na faruwa ne saboda ci gaba da rufe gwamnatin Amurka a rana ta 20, yayin da majalisar dattawan Amurka ta gaza zartar da kudirin bayar da kudade a ranar Litinin.
-
Labarai Cikin Hotuna| Imam Khamenei Ya Karbi Bakuncin Zakarun Wasanni Na Iran
Jagoran juyin juya halin Musulunci Imam Khamenei ya gana da zakaran wasannin motsa jiki na kasar Iran da kuma wadanda suka lashe gasar kimiyya ta kasa da kasa da safiyar yau 20 ga Oktoba, 2025.
-
Jagora: Samuwar Amurka A Yankin Gabas Ta Tsakiya Shike Haifar Da Yake-Yake
A wani bangare na jawabin nasa, Jagoran juyin juya halin Musuluncin yayin da yake ishara da irin shirmen da shugaban kasar Amurka ya yi a baya-bayan nan dangane da yankin da kuma kasar Iran, ya ce: Shugaban kasar Amurka ta hanyar zuwa Palastinu da aka mamaye da kuma fadin wasu tarin maganganun shirme tare da nuna rashin gaskiya ya yi kokarin sanyawa sahyoniyawan da suka yanke kauna fata,