ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterToday News
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Hallarar Daliban Makarantar Hauzar Qum Domin Yin Allah Wadai Da Hare-Haren Isra’ila A Kan Iran

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Hallarar Daliban Makarantar Hauzar Qum Domin Yin Allah Wadai Da Hare-Haren Isra’ila A Kan Iran

    Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (ABNA) ya bayar da rahoton cewa: a yau talata 17 ga watan yuni daliban makarantar hauza na birnin Qum sun hallara a makarantar faiziyyah domin yin Allah wadai da hare-haren da sojojin yahudawan sahyoniya suke kaiwa kan musulmin kasar Iran. Ayatullah Muhsin Araki wakilin al'ummar cibiyar lardin a majalisar kwararrun Jagoran ya gabatar da jawabi a wajen taron

    2025-06-17 16:19
  • Bidiyon | Cibiyoyin Tsaro Na Sirri Da Sojojin Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Suka Kai Wa Hari A Isra’ila

    Bidiyon | Cibiyoyin Tsaro Na Sirri Da Sojojin Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Suka Kai Wa Hari A Isra’ila

    Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A safiyar yau din nan ne dakarun gwamnatin Jamhuriyar Musulunci ta Iran suka far wa cibiyoyin tsaron sirri na gwamnatin sahyoniyawan da ke tsakiyar birnin Tel Aviv da aka mamaye wannan bidiyon yadda wurare suke ne.

    2025-06-17 15:42
  • Adadin Shahidai A Yakin Gaza Ya Kai 55,493

    Adadin Shahidai A Yakin Gaza Ya Kai 55,493

    Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu a zirin Gaza a cikin wata sanarwa da ta fitar ta bayyana cewa Falasdinawa 55 ne suka yi shahada yayin da wasu 397 suka jikkata sakamakon hare-haren da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan Gaza a cikin sa'o'i 24 da suka gabata.

    2025-06-17 15:32
  • Ammar Hakim: Iraki Tana Goyon Bayan Iran A Yakinta Da Isra’ila

    Ammar Hakim: Iraki Tana Goyon Bayan Iran A Yakinta Da Isra’ila

    Jagoran kungiyar Hikima ta kasa, a wani taro da wasu kabilun kasar Iraki suka gudanar a birnin Bagadaza ya jaddada cewa, kasar Iraki ba wai tana cikin tsaka-tsaki ba ne a yakin da ake yi tsakanin kasar Iran da gwamnatin sahyoniyawa, sai dai tana goyon bayan Jamhuriyar Musulunci ta Iran ne

    2025-06-17 15:23
  • IRGC: An Kai Wa Cibiyar Mossad Hari Tana Ci Gaba Da Konewa

    IRGC: An Kai Wa Cibiyar Mossad Hari Tana Ci Gaba Da Konewa

    Ofishin hulda da jama'a na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran ya fitar da wata sanarwa inda ya bayyana harin da aka kai kan cibiyar tsara ayyukan ta'addanci ta gwamnatin Sahayoniya (Mossad) a birnin Tel Aviv.

    2025-06-17 15:12
  • Iran Ta Harba Makamai Masu Linzami Karo Na Tara Zuwa Isra'ila

    Iran Ta Harba Makamai Masu Linzami Karo Na Tara Zuwa Isra'ila

    Makamai masu linzami na Iran sun durfafi yankunan da aka mamaye za kuma su ci ga har zuwa wayewar gari, ba za mu ba wa abokan gaba damar samun kwanciyar hankali ba.

    2025-06-17 00:41
Kamfanin dillancin labarai na Ahlul Baiti; Abna Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom