27 Satumba 2026 - 20:29
Source: ABNA24
Rahoto Cikin Bidiyo | Halartar Dinbin Al’ummar Lebanon Kusa Da Kabarin Shahidi Sayyid Hassan Nasrallah

Rahoto Cikin Bidiyo | Halartar Dinbin Al’ummar Lebanon Kusa Da Kabarin Shahidi Sayyid Hassan Nasrallah

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Bayt (AS) – ABNA – ya ruwaito cewa: A daidai lokacin tunawa da shahadar Sayyid Hassan Nasrallah, al'ummar Lebanon tare da halarta a kusa da kabarinsa a yankin kudancin Beirut, sun nuna girmamawa kuma sun nanata ci gaba da tafarkin tsayin daka da gwagwarmayar Hizbullah.

……….

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha