27 Yuni 2026 - 10:21
Source: ABNA24
Rahoto Cikin Hotona | Yadda Muzaharar Ashura Ta Gudana A Brinin Zariya Najeriya

An fara gudanar da Muzahara daga Masallacin Juma'a na Gwargwaje, Bayan shafe awanni ana yi an rufeta a Filin Idi ƙofar Doka, Zariya.

Muzahara Ashura, wacce aka gudanar Ranar Juma'a 11 ga, watan, Muharram, 1448, dai-dai da 26/06/2026, A Garin Zariya, Domin tunawa da jajen shahadar jikan Manzon Allah (SAWW), Imam Hussaini(AS) wanda Yazidu (L) da rundunarsa suka yi a Filin Karbala, shekara ta 61 bayan hijira.

© Zaria Media Forum

Your Comment

You are replying to: .
captcha