18 Mayu 2026 - 21:21
Source: ABNA24
Yamen Ta Kakkaɓo Jirgin Amurka MQ-9 A Lardin Ma'rib

Kafofin yada labarai na cikin gida a Yemen sun ba da rahoton kakkaɓo wani jirgin sama mara matuki na Amurka a gabashin ƙasar.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Jirgin MQ-9 Reaper na daya daga cikin jirage marasa matuka na Amurka mafi inganci da ci gaba a fannin leƙen asiri da kai hari, wanda ake amfani da shi a ayyukan sa ido, tattara bayanai, da kai hare-hare kaitsaye.

..........................

Your Comment

You are replying to: .
captcha