7 Maris 2026 - 20:57
Source: ABNA24
Hizbullah Na Ci Gaba Da Arangama Da Sojojin Isra'ila

A Ci gaba da arangama tsakanin mayakan Hizbullah da sojojin sahyoniyawan Isra'ila sun ba da rahoton cewa ana ci gaba da arangama tsakanin sojojin gwamnatin da rundunar Ridwan ta Hizbullah da ke yankin Khayyam da ke kudancin Lebanon. 

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A cewar wannan rahoto, sojojin Ridwan suna amfani da makamai masu linzami na cornet a cikin wadannan arangama. 

Hizbullah ta tarwatsa wasu tankkokin yaki na Merkava guda biyu a cikin wannan karin batta a yankin Margaliot da Makamin Tank na Cornet.

Your Comment

You are replying to: .
captcha