Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Bayan an fitar da takardun shaida da ke nuni cewa ofishin jakadancin Birtaniya da ke Tehran yana biyan kuɗi ga masu tada tarzoma a Iran, jakadan ƙasar ya bar Tehran don guje wa ba da amsa da ɗaukar alhakin wannan katsalandan a harkokin cikin gida na Iran.
An samu cikakken shaida da ke nuni da hannun ofishin Jakadancin Birtaniya a tashe tashen hankula da aka gudanar a Iran kwanakin baya
Your Comment