Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: a wannan satin na Kamar kowane sati al'ummar kasar Yemen sun fito kwansu da kwarkwatarsu a wajen gudanar da zanga-zangar mako-mako a birnin Sa'ada mai taken: "Tare da Gaza... Matukar dai laifukan makiya sun ci gaba, ba za mu taba ɗaukar kunyar watsi da Falasdinawa ba".
Bidiyon Yadda Miliyoyin Yamanawa Suka Fito Domin Muna Goyon BayanUs Ga Falasdinawa
Your Comment