Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (ABNA) ya bayar da rahoton cewa: tashar Channel 12 ta sahyoniyawa ta ruwaito cewa yahudawa 12 ne suka jikkata sakamakon makamai masu linzami na Iran da suka kai wa Haifa hari. A cewar manema labarai, wadanda suka jikkata akwai masu mummunan rauni da dama. Rahotanni sun ba da rahoton barna mai yawa na makamai masu linzamin Iran ga Isra’ila tare da jaddada saboda tsananin hana daukar hotuna da rahoto ya sanya ba’a samun sahihan bayanai na asarar makamai masu linzamin Iran.

Tashar Channel 12 ta sahyoniyawa ta ruwaito raunatar Isra’iliyawa 12 a wani harin Iran a Haifa.
Your Comment