Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (ABNA) ya bayar da rahoton cewa: Muhammad Al-Bakhiti mamba a majalisar koli na siyasa ta kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen a yayin da yake ishara da goyon bayan da take baiwa Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa, ko shakka babu Tehran za ta yi nasara a kan yahudawan sahyoniyawa.
"Mohammad Al-Bakhiti" ya jaddada a yammacin ranar Talata cewa kasar za ta dauki matakin yaki don tallafawa Iran kan hare-haren da gwamnatin sahyoniyawa ke kai mata.
Your Comment