Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (ABNA) ya bayar da rahoton cewa: bayan hare-haren ta’addancin Isra’ila ga kasar Iran. Iran ta ci gaba da maida martani da dama har sau kusan 14 zuwa yanzu wadannan hotunan da ke tafe wasu ne daga cikin barnar da hare-haren baya bayan nan ne.
Your Comment