Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna- ya habarta cewa: Malamai makaranta kur’ani na kasa da kasa da kuma mashahuran malamai daga jamhuriyar musulunci ta Iran sun isa kasar Tanzaniya a yau domin gudanar da wata ziyara ta musamman na karatun kur’ani mai tsarki a cikin Tajwidi da za ta ratsa zukatan masoya kur’ani.
Lokaci: Daga 8:00 na dare zuwa 11:00 na dare.
Your Comment