Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: An kawata gaban Farfajiya da barandar zinari da kyawawan furanni na tafkin Azadi a maulidin Imam Jawad (a.s) a Haramin mahaifinsa Imam Ridha (a.s) mai albarka.