Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - Wannan shine takaitaccen bayanin Muhimman abubuwan da suka faruwa a ranar tara ga watan Muharram a filin Karbala a shekata 61 bayan Hijira tsakananin rundunar Imam Husain As da rundunar Makiya Allah