17 Yuli 2023 - 11:42
An Wanke Kubbar Hubbaren Sayyidush Shuhada Imam Husain (a.s) A Kewayowar Watan Muharram.

Cikin Jerin Shirye-shiryen Gudanar Da Taruka Na Watan Muharram Shekarata 1445h

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Video Yadda Aka Wanke Kubbar Hubbaren Sayyidush Shuhada Imam Husain (a.s) A Kewayowar Watan Muharram.