Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Bayanai sun ce an kafa shingayen binciken ababan hawa, kuma jami’an tsaron aksar sun fantsama domin farautar wadanda ake zargi da kisan.
Mutane uku ne suka mutu wasu kuma da dama suka jikkata sakamakon harin da aka kai ranar Alhamis a birnin Elad na yahudawa masu tsatsauran ra’ayi. ranar Alhamis.
Kafofin yada labaran kasar sun ruwaito cewa wasu mahara biyu dauke da wukake, da gatari ne suka auka wa masu wucewa a wani wurin shakatawa.
342/