Minstan ya furta hakan ne a sailin zantawa ta wayar tarho da yayi da takwaransa na kasar Sweden inda ya bukaci a kawo karshen tsereshi ba bisa kai’ida ba da gwamnatin swedin ke yi,
Shi dai Nuri an cafke shi ne isarsa ke da wuya filin saukar jiragen sama na kasa da kasa na kasar a watan nuwamanbar shekara ta2019 jami’an tsaro suka yi awon kaba dashi tare da tsareshi na tsawon shekaru biyu
Wannan yana zuwa ne a daidai lokacin da mai shigar da kara na gwamnatin kasar ya bukaci a yanke masa hukumci mai tsanani na zaman a gidan yari har abada, inda suka bayyana cewa tsarewar da ake masa ta saba dokae shekara a 1988.
Zargin da ake masa yana da nasaba da zargin da kungiyar ta’adda ta munafikai ta MKO mai adawa da kasar iran ne suka yi masa na cewa yana da hannun wajen yanke hukumcin kisa da Azabtar da wasu mambobin kungiyar a shekara ta 1988, zargin da Nuri yayi watsi das hi da kaukkausar murya tare da bayyana shi da mara tushe balle makama.
342/