Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {A.S} - ABNA : A cewar UNICEF, yara na fuskantar hadarin rikici. An kwashe shekaru 12 ana fama da rikici a yankin Arewa maso Gashin Nijeriya , kuma an kashe dubban yara tare da raunata wasu da yin garkuwa da su, da kuma barin su a sansanin ‘yan gudun hijira wanda hakan tauye hakkin Dan’adam ne.
Kididdigar da aka fitar a sabon rahoton da UNICEF ta wallafa ya yi kira da a kara goyon bayan kare kakkin kanann yara da kuma kawo karshen rikice-rikice.
342/