Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {A.S} - ABNA : Kafofin yada labaran kasar sun rawaito cewa, wani hari ta sama da Isra'ila ta kai ya auna wasu sassan ciboyoyi a tsakiyar kasar, inda makamman garkuwa daga hare haren sama na kasra suka maida martani.
Kungiyar kare hakkin dan adam ta Siriya OSDH, dake da cibiya a Biritaniya, ta ce harin ya yi sanadin mutuwar mutum hudu ciki har da fararen hula biyu.
Tunda farko dai gidan talabijin din Siriyar ya ce mutum biyu sun mutu yayin harin, sai kuma sojoji shida da suka jikkata, an kuma samu barna.
342/