7 Oktoba 2021 - 11:09
Sheikh Zakzaky Ya Bayar Da Kyautar Tarjamar Littafin Nahjul Balagha Ga Wasu Malaman Kiristoci

Sheikh Zakzaky ya bayar da kyautar tarjamar littafin Nahjul Balagha ga wasu daga cikin malaman kiristoci da suka ziyarcea gidansa da ke Abuja.

A ayyin ziyarar da malaman kiristocin suka kai masa sun tattauna kan muhimman abubuwa da suka shafi zaman lafiya da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai. Tun fitowarsa daga gidan kaso tare da maidakinsa, har yanzu Sheikh zakzaky bai samu damar fita zuwa wajen kasar ba domin neman magani, sakamakon rashin samun fasfo na tafiya.

342/