ABNA24 : Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa a ranar 14 ga watan Afrilun shekara 2018 ne jiragen yakin kasashen Amurka, Burtaniya da kuma Faransa suka kai hare-hare da jiragen sama kan unguwar Duma na birnin Damuskus babban birnin kasar ta Siriya, tare da zarginta da amfani da makaman guba kan fararen hula bisa rahoton OPCW na karya.
342/