ABNA24 : Majiyar muryar Jumhuriyar musulunci ta Iran a nan Tehran ta nakalto Qalibof ya na fadar haka a safiyar yau Lahadi, a majalisar dokokin kasar Iran a nan birnin Tehran, kafin majalisar ta fara zama.
Shugaban majalisar ya yabawa kungiyoyin falasdina masu gwagwarmaya da yahudawan sahyoniyya, ya kuma bukacesu da su ci gaba da gwagwarmaya har zuwa nasara da yardar All..
Ya kuma kammala da cewa al-ummar musulmi su na tare da su a duk wata marhala da suka shiga cika a gwagwarmaya da yahudawa ’yan mamaya a kasarsu.
342/