ABNA24 : Kafin haka dai gwamnatin kasar ta Habasha ta bada damar sa’o’i 72 ga ‘yan tawayen na Tigray su mika makamansu ko kuma sojojin gwamnati su kai masu farmaki na karshe a ranar Laraba mai zuwa.
Tun ranar hudu ga watan Nuwamban da muke ciki ne firai ministan kasar ta Habasha Abey Ahmed ya bada umurnin kwace lardin Tigray daga hannun yan tawayen yankin.
342/