ABNA24: Majiyar muryar JMI ta nakalto Sadaat Lari tana bayyana haka. Ta kuma kara da cewa mutane 2,667 ne suka kamu da cutar a jiya Talata, sannan 1,687 daga cikinsu ne suke jinya a sashen ICU na kula ta musamman a cikin asbitoci a kasar. Sannan jimillar wadanda suka kamu da cutar a kasar ya kai 293,273.
A wani labarin kuma limamin masallacin jumma’a na birnin Yazd Hujjatul Islam wal muslimin Sayyeed Mahmood Jawad Ayatullahi ya rasu bayan ya dan dade yana fama da cutar ta korona.
342/