Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

3 Janairu 2024

04:29:39
1426141

Bidiyo Yadda Aka Ƙaddamar Da da Mutum-mutumin Shahid Suleimani Da Abu Mahdi Al-Muhandis A Babban Birnin Kasar Iraki.

Bidiyo Yadda Aka Ƙaddamar Da da Mutum-mutumin Shahid Suleimani Da Abu Mahdi Al-Muhandis A Babban Birnin Kasar Iraki.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: An kaddamar da mutum-mutumin Shahid Janar Qassem Suleimani, kwamandan dakarun Quds na IRGC, da kuma shahidi Abu Mahdi Al-Muhandis, mataimakin Kwamitin gwagwarmayar jama'ar Iraki a kan hanyar zuwa filin jirgin sama na Bagadaza a babban birnin kasar Iraki. Wanda a yau ne ake tunawa da shahadarsu.