Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

5 Janairu 2024

17:38:11
1426886

Yamen: Miliyoyin Mutane Ne Suka Halarci Zanga-zangar Ƙyamar Sahyoniyawa A Yaman

Yamen: Miliyoyin Mutane Ne Suka Halarci Zanga-zangar Ƙyamar Sahyoniyawa A Yaman

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Al'ummar kasar Yemen sun fito dandalin ne a yau a birnin Sana'a fadar mulkin kasar, domin nuna goyon bayansu ga Gaza da gwagwarmaya, inda suka gudanar da zanga-zanga da taken "Jinin 'yantattu yana kan hanyar samun nasara".