Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

5 Janairu 2024

15:55:15
1426872

Sayyid Hassan Nasrallah: Zamu Ɗauki Fansar Shahadar Al-Aroori Da Shahidan Kerman

Hizbullah Ta Kai Farmaki Sama Da 670 A Kan Gwamnatin Sahyoniyawa A Cikin Watanni 3 Da Suka Wuce.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Sayyid Hasan Nasrallah acikin bayanansa da ya gabatar ya ce: Sojojin sun gudanar da ayyukan soji sama da 670 a cikin watanni 3 kuma an kai hare-hare a wuraren kan iyaka 48 fiye da sau daya.

Sannan Sayyid Hassan Nasrallah yace: Zamu Ɗauki Fansar Shahadar Al-Aroori Da Shahidan Kerman.

Zamu dauki fansar Al-Aroori Idan muka yi shiru, Lebanon za ta zama mara tsaro.

Ina jaddada cewa har abada jinin shahidan Kerman ba zai tafi a kawai ba.

Har zuwa yanzu muna da damar mayar da yankunan Lebanon da Isra'ila ta mamaye.