Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

5 Janairu 2024

16:15:56
1426874

Labarai Cikin Hotuna Na Taron Karrama Shahidan Harin Ta'addancin Kerman A Kasar Burundi

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: an gudanar da taron murnar maulidin Sayyida Fatima Zahra, da kuma girmama shahidan da suka yi shahada a harin ta'addanci a Kerman a kasar Burundi.