Qom 1
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Tarbar Mahalarta Ziyarar Arba'in A Haramin Sayyidah Fatimah Ma’asumah (AS)
An shinfida kabakin Karamci na sayyidah Fatimaa Ma’asumah (AS) a waɗannan kwanakin Arba'in ga mahalarta ziyarar Aba Abdillahil-Husain (AS), kuma babu wani mahalarta da ba zai samu rabonsa daga wannan teburin karamci ba.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Tunawa Da Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali Da Ayatullah Subhani Ya Shirya
An gudanar da taron tunawa da shahadar Ayatullahil-Uzma Sayyid Ali Khamene'i (Allah Ya tsarkake ruhinsa) da shahidan iyalinsa, da safiyar yau Juma'a (17 ga Yuli, 2026), wanda Ayatullahil-Uzma Subhani ya shirya a cikin dakin sallah na Imam Khomeini (Allah Ya jiƙansa) na haramin Hazrat Sayyidah Fatimah Ma’asumah (A.S).
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Matan Afganistan Ga Shahidin Jagoran Al'umma A Haramin Sayyidah Ma’asumah As Qom
Rahoto Cikin Hotuna | Na Makokin Matan Afganistan Ga Shahidin Jagoran Al'umma A Haramin Sayyidah Ma’asumah As Qom
-
Halartar Dinbin 'Yan Afganistan A Jana'izar Shahidin Jagora A Qom + Hotuna
Halartar Dinbin 'Yan Afganistan A Jana'izar Shahidin Jagora A Qom + Hotuna
-
Rahoto Cikin Hotuna | Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Birnin Qom Mai Tsarki - 3
Bisa Rahoton Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - Ana gudanar da gagarumr jana'izar gawa mai tsarki ta shahidin jagoran juyin juya hali da iyalinsa tare da halartar miliyoyin al’umma masu sanin grimamawa da kishin juyin juya hali Musuluncin Iran a birnin Qom mai tsarki.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Birnin Qom Mai Tsarki - 2
Bisa Rahoton Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - Ana gudanar da gagarumr jana'izar gawa mai tsarki ta shahidin jagoran juyin juya hali da iyalinsa tare da halartar miliyoyin al’umma masu sanin grimamawa da kishin juyin juya hali Musuluncin Iran a birnin Qom mai tsarki.
-
An Fara Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Qom + Bidiyo
An fara jana'izar gawar Shahidin jagoran al'umma, da safiyar yau daga karfe 8 daga masallacin Jamkaran mai tsarki, kuma masu makoki sun fara rakiyar gawarsa zuwa haramin Hazrat Sayyidah Ma’asuma (S).
-
Wadanne Addu'o'i Ne Ayatullah Jawadi Amuli Ya Karanta A Sallar Jana'iza A Kan Gawar Jagora Shahidi? + Bidiyo
An Gabatar Da Sallar Janaza Kan Gawa Mai Tsarki Ta Shahidin Jagoran Musulunci
Ayatullahil-Uzma Jawadi Amuli, ta hanyar halartarsa a masallacin Jamkaran mai tsarki, ya yi sallar jana'iza a kan gawar jagora shahidin juyin juya halin Musulunci.
-
Bidiyo | Halartar Miliyoyin Al’umma A Taron Janazar Jagora Shahidi A Titunan Da Ke Kusa Da Masallacin Jamkaran Mai Tsarki
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - Masoya jagora shahidin juyin juya halin Musulunci, bayan sallar jana'iza a kan gawar "Shahidin Iran," sun yadu da yawa a titunan da ke kusa da masallacin Jamkaran mai tsarki.
-
Bidiyon | Yadda Aka Gudanar Da Sallar Jana'iza A Kan Gawa Mai Tsarki A Masallacin Jamkaran, Wurin Keɓe Na Jagora Da Jagoran Al'umma
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - Ayatullahil-Uzma Jawadi Amuli, bayan halartarsa masallacin Jamkaran mai tsarki, ya yi sallar jana'iza a kan gawar shahidin jagoran juyin juya halin Musulunci.
-
Cikakken Rahoto Na Bankwanar Al'ummar Qom Da Imam Shahidi
A yau Qom, birnin Karimatu Ahlul-Bayt (A.S) yana cikin wani yanayi na daban, domin kewayen masoya sun rufe lu'u-lu'un hasken jinin shahada, mutanen birnin shahada da yunkuri suna bankwana da jagora mujahidinsu.
-
Rahoto Cikin Bidiyo | Na Isar Gawa Mai Tsarki Ta Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Qom
Rahoto Cikin Bidiyo | Na Isar Gawa Mai Tsarki Ta Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Qom DOmin Gudanar Da Sallah Da Ziyara Da Rakiya A Safiyar Gobe Kamar Yadda Gwamnan Birnin QOm Ya Fada Za'ai Sallar Jana'izar Gobe Da Safe Da Karfe 6 Na Safe A Masallacin Jamkaran