-
Falasdinawa 11 Sun Yi Shahada A Hare-Haren Isra'ila
Wata kafar yada labarai ta Falasdinu, tana yi nuni da harin da aka kai a Gaza wanda yayi sanadiyar shahadar Palastinawa 11 da suka hada da 'yan jarida da dama.
-
Kwamandojin Sojoji Sun Gana Da Kwamandojin IRGC + Hotuna Da Bidiyo
A ranar tunawa da dakaru masu kare juyin juya hali IRGC, Janar Hatami da Manjo Janar Pakpour, suna jaddada haɗin kai tsakanin Sojoji da IRGC: Ba Za A Taɓa Barin Wani Keta Iyaka A Kan Wannan Ƙasa Mai Tsarki Ba.
-
Hashdush Sha'abi Su Na Cikin Shirin Kota Kwana
Hashdush Shaabi su na cikin shirin ko-ta-kwana wajen fuskantar ƴan ta'addan Da'ish
-
Iran: An Kama Jagororin Tarzoma 54 Da Ƴan Ta'adda 4
An kama manyan masu aikata laifuka 54 da ’yan ta’adda 4 a Kermanshah
-
Ana Ci Gaba Da Samun Ɓarakar Leƙen Asirin A Sojojin Isra'ila
An sami kutsawa cikin jagorancin tsaron kudanci a Isra'ila.
-
Ansarullah: Ta Durkusar Da Tashar Jiragen Ruwan Eilat Da Kaso 85%
Tashar jiragen ruwa ta Eilat ta fuskanci koma bayan tattalin arziki mai tsanani sakamakon hare-haren Yemen da Iran.
-
IRGC Ta Yi Gargadin Amurka Da Isra'ila: Hannayenmu Sun Kan Kunama Don Zartar Da Umarnin Jagora
A cikin sakonsa, kwamandan IRGC ya bayyana cewa: "Hannun rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci da kuma Iran madaukakiya suna suna a shirye, kuma sun fi shirye fiye da kowane lokaci don aiwatar da umarni da tsare-tsaren da Babban Kwamandan Sojojin Kasa, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci".