Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa Ahlul Bayt (as) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: an binne gawawwakin shahidai masu tsarki "Muhammad Jaafar Manah Abdullah" da ake yi wa lakabi da "Ahmad" da "Muhammed Riad Abdullah" da ake yi wa lakabi da "Shabbir" mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon a birnin "Al-Khayyam" da ke kudancin kasar Lebanon.

Your Comment