-
Bidiyon Yadda 'Yan Gudun Hijira Falasdinawa Isra'ila Ta Jefa Masu Bom Suka Kone Da "Ransu"
Gwamnatin Sahayoniyya ta kara yin wani sabon kisan kiyashi a yankin Al-Mawasi da ke cikin birnin Rafah, wanda a sakamakon haka ne fararen hula da dama da ba su kariya suka yi shahada tare da jikkatar wasu.
-
Bidiyo Da Hotuna Nan Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Mahaifiyar Sayyid Hassan Nasrallah A Garin Ghabeiri
Bidiyo Da Hotuna Nan Yadda Aka Gudanar Da Jana'izar Mahaifiyar Sayyid Hassan Nasrallah A Garin Ghabeiri
-
Cikakken Matanin Sakon Ta'aziyyar Da Shekh Ibarhim Al-Zakzaky {H} Ya Aikewa Al'ummar Iran Na Shahadar Shugaban Kasar Da Abokan Tafiyarsa
Farko zan fara da yin ta'aziyya ga Sahibul Asri Wazzaman wanda shi ke gudanar da al'amuran wannan al'umma, kuma wadannna manyan mataimakansa ne, ainhin ya rasa su adaidai wannan lokaci, da kuma ga Sayyid Qa'id Hafizahullah, wanda harma wasu suka rinka cewa dan Allah mu yi Addu'ah ga Sayyid Qa'id Hafizahullah, saboda ainahin gaskiya lalla an jarabce shi da damuwa babba na rashin babban jigo koma in ce manyan jiga-jigai na mataimakansa masu Iklasi.
-
Mamusta Husaini Limamin Ahlus Sunnah Na Kamiyaran: Shahid Raisi Ya Nemi Ya Kawar Da Talauci Da Wariya Ne
Mamosta Husain limamin Ahlus-Sunnah na Kamiyaran: Wannan bala'i ya kasance babban bala'i ga daukacin kasar Iran, musamman mutanen Kurdistan. Shahid Raisi ya nemi kawar da talauci da wariya daga Kurdistan, da gaske ya yi kokarin kawar da wariya daga fuskokin matasa da mutanen Kurdistan ne.
-
Shakh Ibrahim Zakzaky (H): Shahadar Shugaban Kasar Iran Da Abokan Tafiyarsa Ya Kaɗamu Da Girgizamu Sosai Ya Samu Cikin Matsanancin Bakinciki
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Sheikh Ibrahim Zakzaky ya gabatar da sakon Ta'aziyyar Shahadar Shugaban Ƙasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Ayatullah Ibraheem Ra'isi (Rahimahullah), Ministan Harkokin waje Agaye Abdullahian da sauran Abokan tafiyarsu. Allah Ya Amshi Shahadarsu. 18/Zulqada/1445 26/05/2024
-
Bidiyoyin| Halartar Shahid Shugaban Ƙasar Iran Kan Iyakokin Labanon da Palastinu Da Aka Mamaye
Bidiyoyin| Halartar Shahid Shugaban Ƙasar Iran Kan Iyakokin Labanon da Palastinu Da Aka Mamaye Shafin tashar talabijin na Al-Manar ya fitar da shirin wani sabon fim na shahid Ayatullah Ibrahim Raisi, inda ya kai ziyara wajen sojojin yakin Hizbullah a kudancin kasar Labanon ke.
-
Bidiyon Yadda Mai Gudanarwar Tashar Talabijin Tai Kuka Na Jimamin Shahadar Shugaban Kasar Iran Da Abokan Tafiyarsa
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: wata mace mai gudanarwa a daya daga cikin tashoshin talabijin ɗin Larabawa tayi ta bayyana juyayin ta ta hanyar yin kuka yayin da take gudanar da sakon shahadar shugaban kasar Iran Ayatullah Raisi da sauran shahidan hidima.
-
Yadda Hanyar Da Ke Kaiwa Zuwa Haramin Imam Ridha As Ta Cika Maƙil Da Mutane
Mutane suna ta hankoro da tururuwa da cunkoson jama'a wajen rakiya da makokin Shugaban Kasar Iran Da Abokan shahadarsa.
-
Jagora: Tabbas Alkawarin Allah Na Shafe Tsarin Sahyuniyawa Zai Cika
Jagaro bayan sallar Azuhur ya cewa Ismail Haniyyah: Kamar Yadda Alkawarin Da Allah Yayi Wa Mahaifiyar Annabi Cika Haka Alkawarin Da Allah Yayi Na Shafe Tsarin Yahudawan Sahyoniya Zai Cika. Ku Gungu Ne Yan Kadan Da Kuma Samu Samun Nasara Akan Gungun Masu Yawa Wato Amurka Da Nato Da Ingila Da Sauransu Za'a Kafa Daular Falasɗinu Daga Taki Zuwa Tsibiri Zai Tabbata Insha Allah Zaku Ga Wannan Lokacin Kamfanin Dillancin Labaran Ahlul Bauta - A's - ABNA
-
Jagora: Ya Allah bamu san komai daga gareshi ba sai alkhairi
Bidiyon Da Hotunan Yadda Aka Gudanar Da Sallar Jana’izar Shidan Hidima Na Iran Bisa Jagorancin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran
Bayan zuwan jagoran juyin juya halin Musulunci da fara yin sallah a kan gawar shugaban kasar Iran da sauran shahidan da sukai shahada tare da shi. Sannan wannan bidiyon yana dauke da yadda jami'an gwamnati su kai bankwana da gawarwakin shahidan hidima na Iran bayan gama yi masu sallah a musallaye Tehran.
-
Gawar Shahid Shugaban Kasar Iran Sayyid Ibrahim Raisi Ta Isi Birnin Tehran
Gawar Shahid Shugaban Kasar Iran Sayyid Ibrahim Raisi Ta Isi Birnin Tehran
-
Bidiyon | Yadda Al'ummar Birnin Sun Suka Tarbi Gazawar Shugaban Ƙasa A birnin Qum
A cikin babban tarba da al'ummar jama'a mara adadi da suka gudanar a birnin ga Shahidan hidima wa Al'umma shugaban ƙasar Iran da abokan shahadarsa.
-
Bidiyon Yadda Ake Gudanar Da Jana'izar Tarihi Ta Shahid Shugaban Kasar Iran Akan Hanyar Zuwa Masallacin Jamkaran
Bidiyon Yadda Ake Gudanar Da Jana'izar Tarihi Ta Shahid Shugaban Kasar Iran Akan Hanyar Zuwa Masallacin Jamkaran An raka gawar shahidan hidima a tsakiyar miliyoyin jama'ar da suka taru daga haramin Sayyidah Ma'asumah (a.s) zuwa masallacin Jamkaran mai alfarma.
-
Bidiyon Yadda Jirgin Da Ke Ɗauke Da Shahidan Hidima Na Iran Ya Isa Birnin Tehran
Bidiyon Yadda Jirgin Da Ke Ɗauke Da Shahidan Hidima Na Iran Ya Isa Birnin Tehran
-
An Sauke Tutar Majalisar Dinkin Duniya Zuwa Rabi Don Girmamawa Ga Shahidan Hidima Na Iran
An Gudanar Da Shiru Na Minti Ɗaya A Zaman Kwamitin Sulhu Domin Girmama Shahid Shugaban Iran Da Abokan Tafiyarsa
An Sauke Tutar Majalisar Dinkin Duniya Zuwa Rabi Don Girmamawa Ga Shahidan Hidima Na Iran
-
Hotunan Gawarwakin Shahidan Hidima Na Iran
Bidiyon Hotunan Akwatinan Gawar Da Ke Ɗauke Da Shahidi Ayatullah Raisi Da Shahidi Musawi
Bidiyo Hotunan Akwatinan Gawar Da Ke Ɗauke Da Shahidi Ayatullah Raisi Da Shahidi Musawi A Birnin Tabriz
-
Bidiyon Yadda Al'ummar Birnin Tabriz Suka Halarci Makokin Shahidan Hidima Na Iran
Bidiyon Yadda Aka Wuce Da Gawawwakin Shahidan Hidima A Cikin Dandazon Jama'a A Tabriz
Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti A's - ABNA: Tabriz yau ta karbi bakuncin shahidan sun zama abin ado na da'irar mutanen duniya.
-
Bidiyon Yadda Aka Dauko Gawawwakin Shahidan Daga Gurin Da Abun Ya Faru Zuwa Tabriz
An gudanar da aikin tattara gawawwakin shahidan da suka hada da gawar shahidan Ayatullah Sayyid Ibrahim Raisi inda aka nufi kai Shahidan zuwa Tabriz.
-
Bidiyon Munajatin Kadaici Da Kukan Shahidi Ayatullah Sayyid Ibrahim Raisi a Haramin Imam Riza (a.s)
Bidiyon Munajatin Kadaici Da Kukan Shahidi Khadimur Ridha Ayatullah Sayyid Ibrahim Raisi a Haramin Imam Riza (a.s) a cikin makwancin Imam Ridha As
-
Sayyid Majid: Idan Na Yi Shahada Ku Yaɗa Wannan Hoton Nawa + Bidiyo
Behzad Parvinqods (mai daukar hotounan yaki) daga gareshi aka nakalto wannan bidiyo: Ku yi addu'ar Allah ya sa mutuwata ta zama shahada a tafarkin Allah Madaukakin Sarki... Sayyid Majid Al Hashim Na Azarbaijan Ya Samu Cikar Burinsa...
-
Hatuna Da Bidiyon Lokacin Da Tawagar Sa Kai Ta Kungiyar Agajin Red Crescent Rescue Organisation Ta Gano Tarkacen Jirgin.
Hoton karara na tsananin barnar da jirgin mai saukar ungulu dauke da shugaban kasar da abokansa ya samu.
-
Bidiyo Da Hotunan Farko Na Wurin Da Jirgin Da Ke Ɗauke Da Shugaban Ƙasar Iran Ya Faɗi
Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti - Abna: Bidiyo da Hotunan farko na jirage quadcopter da ke bincike wajen gano inda jirgin da ke dauke da shugaban kasar Iran ya yi hatsari.
-
Bidiyon | Yadda Isra'ila Ta Kashe Husain Makki Ɗaya Daga Cikin Manyan Kamandojin Hizbullah + Hotuna
Sojojin gwamnatin yahudawan sahyoniya sun sanar da kashe kwamanda Husain Ebrahim Makki daya daga cikin kwamandojin kungiyar Hizbullah ta hanyar fitar da bidiyon faifan bidiyon harin ta'addancin da ta kai a daren jiya a wajen birnin Sur.
-
Bidiyon Yadda Babban Bishop Na Brazil Yi Mamakin Game Da Jin Labarin Bayyanar Imamul Mahd As
Wani takaitaccen bayani daga taron "Jose Antonio Protezo" Archbishop na Curitiba na kasar Brazil, tare da Ayatullah Ramezani, babban sakataren majalisar Ahlul-Baiti (a.s) ta duniya da kuma yadda babban limamin cocin ya nuna mamaki da ban sha'awa game da labarin bayyanar Imamul Mahdi As. Ayatullah Ramadani kamar yadda muka sani ya yi tafiya zuwa wannan kasa ne bisa gayyatar da musulmin Brazil suka yi masa domin halartar taron kasa da kasa mai taken: Musulunci Addinin Tattauanawa Ne Da Rayuwa.
-
Bidiyo | Daliban Amurka Suna Yajin Cin Abinci Don Nuna Goyon Bayansu Ga Falasdinu
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Kamar yadda kafar yada labarai ta CNN ta ce, bayan harin murkushe su da kame dubu biyu daga cikinsu, sun jaddada cewa za su ci gaba da yajin aikin har sai an biya musu bukatunsu na ganin an daina kaiwa Falasdinawa hari ta sama da kasa.
-
Yadda Isra'ila Ta Kai Harin Bama-Bamai A Tantuna 'Yan Gudun Hijira A Rafah
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewaa: gwamnatin sahyoniyawan na ci gaba da ruwan hare-haren ta sama da kasa da nufin rusa Hamas a Rafah. Wanda wannan bidiyon yana dauke da harin da suka kai akan tantinan yan Gudun Hijira da ke birnin Rafah ba jimawa da hada rahotan nan. Wannan duka ya biyo bayan tattaunawar tsagaita wuta da take kan gudana da amincewar bangarorin guda biyu.
-
Bidiyon Yadda Tankokin Yakin Isra'ila Suka Shiga Mashigar Birnin Rafah
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: tankokin gwamnatin sahyoniyawan sun samu damar shiga tare da ke tara mashigar birnin Rafah domin gudanar da kai hare-haren ta kasa da nufin rusa Hamas. Wanda tun a ayu suka fara ruwan bama-bamai a wasu yankunan na birnin. Wannan duka ya biyo bayan tattaunawar tsagaita wuta da take kan gudana da amincewar bangarorin guda biyu.
-
Rahoto Cikin Bidiyo Na Halartar Ayatullah Reza Ramezani Wajen Taron Malamai Da Jagororin Cibiyoyin Addini A Amurka
Kamfanin dillancin labaran na Kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa: Ayatullah Reza Ramezani, babban sakataren majalisar Ahlul-Bait (A.S) Ta Duniya wanda ya samu gayyata daga musulmin kasar Brazil don halartar taron kasa da kasa mai taken “Musulunci Addini Ne Na Tattaunawa Da Rayuwa" inda ya halarci taron gungun malamai da jagororin addinin musulunci Latin Amurka a birnin Sao Paulo na Brazil tare da gabatar da jawabi.
-
Rahoto Cikin Bidiyo Na Yadda Aka Gudanar Da taron Matasa Mabiya Mazhabar shi'a A Ƙasar Brazil Tare Da Halartar Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya
Kamfanin dillancin labaran na Kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa: Ayatullah Reza Ramezani, babban sakataren majalisar Ahlul-Bait (A.S) Ta Duniya wanda ya samu gayyata daga musulmin kasar Brazil don halartar taron kasa da kasa mai taken “Musulunci Addini Ne Na Tattaunawa Da Rayuwa" inda ya halarci taron kungiyar matasan musulmin Latin Amurka a birnin Sao Paulo na Brazil tare da gabatar da jawabi.
-
Salon 'Yanci A Ma'aikatar Google
Kamfanin Google Ya Kori Ma'aikatan Da Ke Goyon Bayan Falasdinu!
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Kamfanin Google ya kori dukkan ma'aikatan Larabawa da Musulmai 28 da suka zauna a wuraren aiki jiya domin nuna adawa da kwangilar dalar Amurka biliyan 1.3 tsakanin Google da gwamnatin Sahayoniya!