22 Mayu 2024 - 10:04
Bidiyon Da Hotunan Yadda Aka Gudanar Da Sallar Jana’izar Shidan Hidima Na Iran Bisa Jagorancin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran

Bayan zuwan jagoran juyin juya halin Musulunci da fara yin sallah a kan gawar shugaban kasar Iran da sauran shahidan da sukai shahada tare da shi. Sannan wannan bidiyon yana dauke da yadda jami'an gwamnati su kai bankwana da gawarwakin shahidan hidima na Iran bayan gama yi masu sallah a musallaye Tehran.