-
Kiyaye Lafiyar Malaman Nauyi Ne Da Ke Kan Dukan Al'ummar Bahrain
Ayatullah Isa Qassim: Shari'ar Malaman Bahrain A 8 Ga Nuwamba Zalunci Ce
Ayatullah Sheikh Isa Qassim, daga cikin fitattun malaman Bahrain, a cikin wata sanarwa tare da yin Allah-wadai da shari'ar malaman wannan ƙasar a 8 ga Nuwamba da kuma kwatanta ta da zalunci, ya ɗora nauyin kiyaye lafiyar waɗannan malaman a kan dukan al'ummar Bahrain yana me kira ga gwamnati da ta daina ci gaba da nisantar hanyar adalci.
-
Iran: Duk Wani Hari Ga Iran Zai Fuskanci Martani Nan Take Maras Iyaka Mai Barna
Wani babban jami'in tsaro ya ce: duk wani hari da za a kai wa Iran zai fuskanci martani "nan take, mara iyaka kuma mai rushewa".
-
Me Ya Sa Tafarkin Sayyidah Zahra (A.S) Har Yanzu Mafita Ce Ga Al'ummar Yau?
Tafarki Da Koyarwar Sayyidah Fatimah As A Musulunci
A zamanin da da muke fama rikicewar ruwayoyi da Rashin ingancinsu da yadda raunin dangantakar ɗan adam da tushen ƙalubalen suka mamaye al'umma, sake karantawa da bitar tafarkin Sayyidah Fatimah Zahra (A.S) zai gabatar mana da bayyanannen hoton mace mai imani, mai sani, mai gina iyali kuma mai gina al'umma abar koyi da ke farawa daga gida har zuwa fagen bayyanawa, ilmantarwa da nauyin zamantakewa.
-
Saudiyya Ta Kai Hari Kan Wata Kasuwa A Lardin Ta'izz; Fiye Da Yemanawa 30 Sun Yi Shahada Tare Da Jikkata
Harin jirgin sama na sojojin saman Saudiyya a kasuwar "Al-Hadharah" a lardin Ta'izz na Yemen, ya yi sanadin samun shahidai da jikkata sama da 30.
-
Iran: Makiya Za Su Zama Darasi Na Dindindin Ga Duk Wani Ƙarfin Mulki Mai Zalunci Kan Iran.
Zulqadr: Mun Fuzgo Maƙiya Daga Kan Kujerar Mulki; Su Jira Daukar Fansa A Mataki Na Gaba
Tare da tunawa da wannan alkawari cewa a mataki na farko za mu kado ku daga kan kujerar mulki, yanzu wannan alkawarin ya cika, kuma maƙiya dole ne su jira mataki na gaba na fansa.