ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Akai Jana'iza Da Binne Falasɗinawa 105 A Makabartar Sheikh Radwan Ta Gaza

    Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Akai Jana'iza Da Binne Falasɗinawa 105 A Makabartar Sheikh Radwan Ta Gaza

    An binne gawar Falasɗinawa 105 da suka rasa rayukansu a hare-haren Isra'ila a Zirin Gaza, a makabartar Sheikh Radwan a arewa maso yammacin birnin Gaza; iyalai da makusantan waɗannan mutane sun halarci wannnan taro na gama gari don yin bankwana ta ƙarshe da ababen ƙaunarsu.

    2026-10-06 21:26
  • Rahoto Cikin Hotuna| Yadda Ake Horaswar Soji Ga Mata A Tehran

    Rahoto Cikin Hotuna| Yadda Ake Horaswar Soji Ga Mata A Tehran

    Wasu gungun mata a cibiyar horoswa ta "Janfada," a dandalin Imam Hussein (A.S) na Tehran, sun koyi fasahar fadace-fadace da yin amfani da makamai masu harbi; an gudanar da wannan shirin hororwa ne a yanayin ci gaba da tashin hankali tsakanin Iran, Amurka da Isra'ila.

    2026-10-06 21:22
  • Iran: Ta Gayyaci Jakadan Faransa zuwa Ma'aikatar Harkokin Waje

    Iran: Ta Gayyaci Jakadan Faransa zuwa Ma'aikatar Harkokin Waje

    Bayan mummunan mu'amala da gwamnatin Faransa ta yi da zanga-zangar ƙungiyar ɗalibai da kuma abubuwan da suka shafi mummunan keta haƙƙin ɗan adam mai faɗi, an gayyaci jakadan Faransa a Tehran, daga shugaban sashen haƙƙin ɗan adam zuwa ma'aikatar harkokin waje.

    2026-10-06 21:16
  • Kafofin Yaƙi Na Yemen Sun Wallafa Hotunan Kai Hari Kan Tarukan Saudiyya A Ras Al-Arah

    Kafofin Yaƙi Na Yemen Sun Wallafa Hotunan Kai Hari Kan Tarukan Saudiyya A Ras Al-Arah

    Sojojin Yemen sun wallafa hotuna na kai hari kan tarukan sojojin da Saudiyya ke goyawa baya a Ras Al-Arah, a gabar kudancin Yemen a ƙofar Gulf of Aden.

    2026-10-06 20:22
  • Lebanon: Isra'ila Na Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Garuruwa Da Suke A Kuduncin Kasar

    Lebanon: Isra'ila Na Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Garuruwa Da Suke A Kuduncin Kasar

    Mamayar Isra'ila tana kai hari da harbin manyan bindigogi da makamai masu sauri kan garuruwa da dama a kudancin Lebanon.

    2026-10-06 20:10
  • Al-Maalomah: Ta Fallasa Yadda Iraki Ke Fitar Da Man Ta Ta Jordan Zuwa Gwamnatin Isra’ila

    Al-Maalomah: Ta Fallasa Yadda Iraki Ke Fitar Da Man Ta Ta Jordan Zuwa Gwamnatin Isra’ila

    Wata majiya a gwamnatin yankin Al-Anbar ta Iraki ta yi iƙirarin cewa ana fitar da fiye da ganga 15,000 na mai na wannan lardin kowace rana zuwa Jordan kan ƙaramin farashi. Wannan majiya ta nanata cewa wurin ƙarshe daa ake kai wannan mai gwamnatin Sahayoniya ce kuma gwamnatin Trump tana matsa wa gwamnatin Al-Zaidi lamba mai nauyi don cimma wannan jigilar.

    2026-10-06 19:55
  • Sheikh Qassem: Shahidi Nasrallah Ya Ƙarfafa Ababen More Rayuwa Na Dabarun Fagen Gwagwarmaya

    Sheikh Qassem: Shahidi Nasrallah Ya Ƙarfafa Ababen More Rayuwa Na Dabarun Fagen Gwagwarmaya

    Babban Sakataren Hizbullah ta Lebanon ya ce kiyaye wannan taska mai daraja da rubuta manyan tunaninsa na mahangarsa, al'adu, siyasa da aiki a cikin tsari da aka tattara da kuma aka yada, wajibi ne mai muhimmanci ga fagen gwagwarmaya

    2026-10-06 19:41
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom