ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterToday News
  • Rahoto Cikin Hotona | Yadda Aka Gudanar da Taron Alamta Jana'izar Gawar Imam Shahidi A Najeriya

    Rahoto Cikin Hotona | Yadda Aka Gudanar da Taron Alamta Jana'izar Gawar Imam Shahidi A Najeriya

    Rahoto Cikin Hotona | Yadda Aka Gudanar da Taron Alamta Jana'izar Gawar Imam Shahidi A Najeriya

    2026-07-04 09:55
  • Rasha Ta Kakkabo Jirage Marasa Matuki 40 N Ukraine Da Suka Nufi Shiga Moscow A Cikin Sa'o'i 24

    Rasha Ta Kakkabo Jirage Marasa Matuki 40 N Ukraine Da Suka Nufi Shiga Moscow A Cikin Sa'o'i 24

    Shugaban babban birnin Rasha Sergei Sobyanin ya sanar da cewa tsarin tsaron saman kasar ya sauke tare da lalata jirage marasa matuki 40 da suka nufi shiga Moscow a cikin sa'o'i 24.

    2026-07-04 09:49
  • Cikakken Rahoto Na Yadda Al'umma Suke Bankwana Na Tarihi Ga Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Filin Sallah Na Tehran + Bidiyo Da Hotuna

    Cikakken Rahoto Na Yadda Al'umma Suke Bankwana Na Tarihi Ga Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Filin Sallah Na Tehran + Bidiyo Da Hotuna

    Tun daga safiyar yau an buɗe ƙofofin filin sallah na Tehran ga al'umma masu nuna makoki da masu neman fansar jinin Imam Shahidi, don fara rana ta biyu na shirye-shiryen bankwana da jana'izar, da kuma rana ta farko na bankwana na al'umma da Imaminsu.

    2026-07-04 08:30
  • Grossi: Babu Takamaiman Ranar Shigar Da Masu Binciken Hukumar Cikin Wuraren Nukliyar Iran

    Grossi: Babu Takamaiman Ranar Shigar Da Masu Binciken Hukumar Cikin Wuraren Nukliyar Iran

    Biyo bayan hare-haren Amurka a kan wuraren nukiliyar Iran a watan Yuni 2025, Iran ta takaita hadin gwiwarta da Hukumar Makamashi ta Duniya da kuma damar shiga wuraren nukiliya, tana mai tabbatar da cewa dukkan shawarwarin da suka shafi mu'amala da hukumar suna cikin ikon majalisar koli ta tsaron ƙasa ta Iran.

    2026-07-04 08:15
  • Iran Ta Yi Gargadi Ga Daukar Matakin Kirkirar Sabuwar Hanyar Ruwa Da Amurka Ke Yunkurin Yi

    Amurka Na Kokarin Kirkirar Sabuwar Hanyar Wucewa Ta Ruwa Sabanin Mashigar Hurmuz

    Iran Ta Yi Gargadi Ga Daukar Matakin Kirkirar Sabuwar Hanyar Ruwa Da Amurka Ke Yunkurin Yi

    Waɗannan tattaunawar, waɗanda sojojin Bahrain suka karbi bakuncinsu, sun tattara jami'ai daga Bahrain, Masar, Jordan, Kuwait, Lebanon, Oman, Qatar, Saudiyya, Siriya, Hadaddiyar Daular Larabawa da gwamnatin yan aware da da Saudiyya ke tallafawa a Aden Yemen don tattauna yanayin tsaro na yanki da hanyoyin ƙarfafa hadin gwiwar soji.

    2026-07-04 08:00
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom