ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterToday News
  • Jiragen Hizbullah Sun Gurgunta Kashi 80 Cikin 100 Na Ƙarfin Sojojin Isra'ila A Kudancin Lebanon.

    Jiragen Hizbullah Sun Gurgunta Kashi 80 Cikin 100 Na Ƙarfin Sojojin Isra'ila A Kudancin Lebanon.

    Hizbullah ta kai hari kan na’urar kariya "Kubbar Ƙarfe" a sansanin Isra’ila na Branit a arewacin yankunan da aka mamaye da jiragen marasa matuki na Ababil. Sannan ta danawa Sojojin Isra’la na musamman tarko mai tsanani.

    2026-05-22 21:40
  • Asim Munir Ya Isa Tehran Domin Bibiyar Batun Tattaunawar Iran Da Amurka

    Asim Munir Ya Isa Tehran Domin Bibiyar Batun Tattaunawar Iran Da Amurka

    Kwamandan sojojin Pakistan da yammacin ranar Juma'a, a cikin shirin yin sulhu tsakanin Iran da Amurka domin kawo ƙarshen yaƙi da magance sabanin da ke tsakani, ya isa Tehran in da ministan harkokin cikin gida na Iran ya tarbe shi.

    2026-05-22 21:27
  • Al-Houthi: Manufar Saudiyya A Fili Ita Ce Al'ummar Yamen Su Zamo Masu Biyayya Gareta

    Amurka Tana Son Ta Ceci Tattalin Arzikinta Da Kuɗaɗen Kasashen Larabawa Ne

    Al-Houthi: Manufar Saudiyya A Fili Ita Ce Al'ummar Yamen Su Zamo Masu Biyayya Gareta

    Jagoran Ansarullah na Yemen: Manufar Saudi Arabia a sarari take a fili, Saudiyyawa suna son su sa al'ummar Yemen su zama masu biyayya gare su, a karkashin umarninsu da ikonsu da kuma karkashin kulawar Amurka 

    2026-05-22 18:27
  • Farmakin Ministan Harkokin Cikin Gidan Isra'ila Kan Ayarin Samoud Da Martanin Ƙasa Da Ƙasa

    Farmakin Ministan Harkokin Cikin Gidan Isra'ila Kan Ayarin Samoud Da Martanin Ƙasa Da Ƙasa

    Ƙoƙarin Tel Aviv na tserewa daga abin kunyar da Ben Gvir yayi kan ayarin Samoud tare da goyon bayan Netanyahu ga fashin tekun da sojojin Isra'ila su kayi kan ayarin jiragen ruwan Sumoud da fargabar ministoci game allawadan duniya.

    2026-05-22 18:04
  • Trump Bayan Shan Kaye A Iran Yana Neman Hucewa Kan Cuba + Bidiyo

    Trump Bayan Shan Kaye A Iran Yana Neman Hucewa Kan Cuba + Bidiyo

    Trump yana neman abin da ya rasa a Iran, a Cuba. Amma duk wani mataki na sojojin Amurka a karkashin matsin lamba na Fadar White House, zai kasance yana da babban haɗari na siyasa da soji akan Cuba

    2026-05-22 17:32
  • Rubio: An Samu Ci Gaba A Tattaunawar Da Ake Yi Da Iran

    Rubio: An Samu Ci Gaba A Tattaunawar Da Ake Yi Da Iran

    Ministan harkokin wajen Amurka ya sanar: A yayin tattaunawar da ake ci gaba da yi da Iran, an samu wasu ci gaba na musamman.

    2026-05-22 17:13
  • Bidiyo | Yadda Daliban Najeriya Suka Tsaya Tsayin Daka Tare Da Al'ummar Iran Wajen Fuskantar Zaluncin Masu Girman Kan Duniya

    Bidiyo | Yadda Daliban Najeriya Suka Tsaya Tsayin Daka Tare Da Al'ummar Iran Wajen Fuskantar Zaluncin Masu Girman Kan Duniya

    Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Abna: Lokacin da yaƙi da zalunci bai san baki ko fari ba, zai zamo al'umma daga ko'ina cikin duniya zasu kasance a haɗe guri guda, suna masu tsayayya da tirjiya ga masu zalunci da maƙiya Allah. ..................

    2026-05-22 16:59
  • Sojojin Isra'ila Sun Azabtar Da Masu Fafutukar Sumoud

    Sojojin Isra'ila Sun Azabtar Da Masu Fafutukar Sumoud

    Jaridar Haaretz ta tona asirin Yadda sojojin Isra'ila suka azabtar da masu fafutuka ayarin jiragen Sumoud

    2026-05-22 16:48
  • Hizbullahi Ta Kai Hare-Hare Masu Yawa Kan Wuraren Sojojin Isra'ila A Yankuna 3

    Hizbullahi Ta Kai Hare-Hare Masu Yawa Kan Wuraren Sojojin Isra'ila A Yankuna 3

    Hizbullah ta ba da rahoton kai hare-haren jirage marasa matuka masu yawa a kan dukkan wuraren sojojin mamayar a garuruwan Dabal, Rashaf, da kewayen Hadath, a lokuta da dama.

    2026-05-22 16:37
  • Yaki Kan Iran Ya Jefa Afirka Hargitsin Zamantakewa

    Yaki Kan Iran Ya Jefa Afirka Hargitsin Zamantakewa

    Yakin da Amurka da Isra'ila da kasashen Larabawa da na Turai su ke kan Iran ya mayar da matsalar man fetur a Afirka zuwa wani babbaar barazanar zamantakewa da siyasa.

    2026-05-22 16:11
  • Jagora: Ba A San Darajar Shahidi Raisi Da Bai San Gajiya Ba + Bidiyo

    Jagora: Zuciyata Ta Kone Da Shahadar Raisi

    Jagora: Ba A San Darajar Shahidi Raisi Da Bai San Gajiya Ba + Bidiyo

    Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya habarta cewa: A ranar tunawa da shahadar Ayatullah Sayyid Ebrahim Raisi, jama'a sun furta wasu kalamai ga wannan shahidi na hidima, kuma sun girmama tunawa da shi.

    2026-05-22 00:32
  • Rahoto Cikin Hotuna | Gagarumin Halartar Al’umma A BIrnin Shahriyar Iran

    Rahoto Cikin Hotuna | Gagarumin Halartar Al’umma A BIrnin Shahriyar Iran

    Kamar yadda Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (AS) - ABNA ya ruwaito – A Daren 82 na dararen nuna goyn bayan Iran a Shahriyar al’ummar Iran masu yawa sun halarti titunan birnin wanda ke nuni da juriya da haɗin kai, juriya, da tsayin daka al’umma ga gwamnatin Iran.

    2026-05-22 00:24
  • Kamanceceniya Tsakanin Yaƙin Iran Da Yaƙin Vietnam A Wata Mahanga

    Kamanceceniya Tsakanin Yaƙin Iran Da Yaƙin Vietnam A Wata Mahanga

    Gogewar Iran ta sake bayyana wani tsari mai maimaitawa a manufofin harkokin wajen Amurka: tunanin cewa ƙarfin soja zai iya haifar da manyan canje-canje na siyasa cikin sauƙi, yayin da waɗannan yaƙe-yaƙe sukan rikiɗa zuwa rikice-rikice masu tsawo da gajiyarwa waɗanda a ƙarshe sukan ƙare da tattaunawa da ficewa, ba tare da cimma manufofin farko na yaƙin ba.

    2026-05-22 00:15
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom