-
Wannan Lokacin Tarihi Zai Iya Canza Yanayin Tsarin Duniya Da Falasɗinu Na Gaba
Wannan lokacin na "canzawar tarihi ne." Raguwar ikon mallakar ƙasashen yamma, farkawar ra'ayin jama'a, da kuma rawar da ƙasashe masu tasowa ke takawa na iya sake zana makomar tsarin duniya da makomar Falasɗinu. Gwagwarmayar Falasɗinu ba wai kawai wani labari ne na tarihi ba, sai dai ta samar da misali ga ƙasashe da ƙungiyoyi a duniya da ke wajen ikon mallakar ƙasashen yamma don yin tsayayya da tsarin jari-hujja, mulkin mallaka, da mulkin kama karya.
-
Iran Ta Dakatar Da Jirgin Ruwan Dakon Mai A Mashigin Hormuz
Rundunar Sojin Ruwan Iran Ta Kama Wani jirgin ruwan dakon Mai Dauke Da Tan 30,000 Na Man Fetur A Mashigin Hormuz.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Baje Kolin Makaman Rundunar Sojin Sama Ta Iran
Rahoto Cikin Hotuna | Baje Kolin Makaman Rundunar Sojin Sama Ta Iran
-
Amurka Ta Gwajin Bam Ɗin Nukiliya Na B61-12 Da Jirgin Yaƙin F-35
Amurka ta yi nasarar gwada bam ɗin nukiliya na B61-12 maras makami a tsakiyar lokacin rani, kamar yadda wata sanarwa daga Sandia National Laboratories ta nuna.
-
Tantuna Da Dama Sun Nutse A Khan Yunis Sanadiyyar Mamakon Ruwan Sama
Hukumar Agaji da Ceto ta Falasdinu ta sanar a yau Asabar cewa tantuna da dama mallakar mutanen da suka rasa matsuguninsu a yankin Al-Mawasi, yammacin birnin Khan Yunis da ke kudancin Zirin Gaza ruwan sama mai ƙarfi ya mamaye su.