-
Yadda Yunƙurin Kashe-Kai Ya Zamanto Ruwan Dare A Rundunar Isra'ila.
Rahoton da aka saki kwanan nan daga Cibiyar bincike da bayani ta Majalisar dokokin Isra’ila (Knesset Research and Information Center) ya bayyana wata matsananciyar matsalar lafiyar kwakwalwa a cikin sojojin IDF (Sojojin Tsaron Isra’ila):
-
Hamas: Hare-Haren Isra'ila A Gaza Karya Yarjejeniya Ne A Bayyane
Hamas: Hare-Haren Isra'ila A Gaza Karya Yarjejeniya Ne A Bayyane
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Falasdinawa (Hamas) ta fitar da sanarwa a daren Talata cewa ba ta da alaƙa da lamarin harbin bindiga a Rafah kuma tana bin yarjejeniyar tsagaita wuta.
-
Hatsari Jirgin Sama Duka Fasinjojin Sun Mutu A Kenya Ciki Har Da 'Yan Hungary Takwas Da Jamusawa Biyu.
Hukumar Kula da Jiragen Sama ta Kenya ta sanar a ranar Talata cewa wani ƙaramin jirgin sama ya yi hatsari a gundumar Kwale, a kudu maso gabashin ƙasar, inda ya kashe dukkan mutane 11 da ke cikin jirgin. Hadarin ya faru ne a lokacin da jirgin ya tashi daga Diani zuwa Kichwa Tembo.