Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Bayt (AS) – ABNA – ya ruwaito cewa: Ƴan uwa na kamfanin IM Production sun gabatar da Tamsiliyar Ashura a muhallin makarantar Fudiyyah da ke cikin birnin Zariya.
Inda suka misalta, tare da nuna haƙiƙanin yadda waƙi'ar karbala ta gudana.
Zaria Media Forum
24th June, 2026
Your Comment