22 Mayu 2026 - 16:48
Source: ABNA24
Sojojin Isra'ila Sun Azabtar Da Masu Fafutukar Sumoud

Jaridar Haaretz ta tona asirin Yadda sojojin Isra'ila suka azabtar da masu fafutuka ayarin jiragen Sumoud

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Jaridar Isra'ila ta Haaretz a cikin sabon rahotonta ta ba da labarin kama da azabtar da wasu masu fafutukar Turkiyya na ayarin jiragen ruwan Sumoud.

Dangane da wannan rahoto, waɗannan mutane bayan da sojojin Isra'ila suka kama su, an daure su da sarƙoƙi aka tura su cikin kwantena kuma suka azabtar da su.

..................

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha