Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Kwamitin hadin gwiwar 'yan Shi'a na Iraki a hukumance ya nada Ali al-Zaidi a matsayin dan takarar karshe na firaministan Iraki. Inda Shugaban Iraki ya ba shi lambar girman nadinsa a matsayin Firayim Minista.
Al-Mayadin ta nakalto wata majiyar siyasar Iraqi tana cewa an amince da zabar Ali al-Zaidi a matsayin Firaminista.
Your Comment