5 Afirilu 2026 - 00:51
Source: ABNA24
Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Hizbullah Ta Tarwatsa Tankokin Yaƙin Isra'ila Biyu

Hizbullah ta fitar da wani faifan bidiyo da ke nuna yadda ta lalata wasu daga cikin tankokin yaƙin Isra'ila guda biyu a yau a Wadil-Ayoun da ke kudancin kasar Lebanon, tare jiragen yaƙi marasa matuka.

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha