7 Maris 2026 - 22:15
Source: ABNA24
Ƙiyasin Asarar Da Amurka Da Isra'ila Suka Yi A Kwana Ukun Farkon Yaƙi

Wannan shine ƙiyasin Jami'an da suka mutu a kwana uku na fara yaƙin Amurka da Isra'ila kan Iran sune kamar haka: Jami'an Mossad 32, jami'an Shinbat 78, jami'an sojin sama 198, sojoji 462, masana kimiyyar nukiliya 11 da dakarun kota kwana 423 ne suka mutu.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: An tabbatar da taswirar shafukan da ke da alaka da Amurka da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kai wa hari, da na'urorin radar masu tsada da suka samu lahani ko suka lalace gaba ɗaya saboda hare-haren da Iran ta kai kansu. 

Ƙiyasin Asarar Da Amurka Da Isra'ila Suka Yi A Kwana Ukun Farkon Yaƙi

Wannan shine ƙiyasin Jami'an da suka mutu a kwana uku na fara yaƙin Amurka da Isra'ila kan Iran sune kamar haka: Jami'an Mossad 32, jami'an Shinbat 78, jami'an sojin sama 198, sojoji 462, masana kimiyyar nukiliya 11 da dakarun kota kwana 423 ne suka mutu. Wadannan alkaluma ba su hada da fararen hula ba, wadanda aka kiyasta sun kai dubbai, kuma wasu daga cikinsu har yanzu suna cikin tarko a karkashin baraguzan ginin Amurka da Isra'ila ba su iya fitowa da su ba. Wannan a iya kwana uku ne na farko amma lissafin yafi haka.

Your Comment

You are replying to: .
captcha