Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: Atbatul Abbasiyyah taa kammala ayyukan Bikin Taklifi karo na Takwas na Tsakiya, wani ɓangare na Aikin Gungun Furannin Fatimah, tare da halartar ɗalibai mata sama da 6,000 daga makarantu a Gundumar Karbala.
Your Comment