19 Janairu 2026 - 09:29
Source: ABNA24
Labarai Cikin Hotuna | Na Jana'izar Ayatullah Hadi Sistany A Birnin Qum

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Al'umma mai tarin yawa daga daliabai da malana Hauzar Qom sun halarci sallah da janazar Ayatullah Sayyid Hadi Sistany dan uwa ga Ayatullah Sayyida Ali Sistani Dm

Hoto: Jahanbakhsh Piripour

Your Comment

You are replying to: .
captcha